Malachi 2:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga kuma wani abin da kuke yi. Kukan cika bagaden Ubangiji da hawaye. Kukan yi kuka kuna ihu gama Ubangiji ba ya mai da hankali ga hadayunku ko yă karɓe su da farin ciki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا أَبِنْدَ كُكٜىٰ عَيْكَتَاوَا مَا؞ كُنَ رُڢٜىٰ بَغَدٜىٰنْ يَهْوٜىٰهْ دَ هَوَيٜىٰ دَ كُوكَا دَ نِيشِ دُواْمِنْ بَايَ ڧَارَ كُلَ دَ هَدَايُنْكُ كُواْ يَكَرْٻِ ݣَوْتَنْكُ نَيَرْدَرْ رَيْ دَغَ حَنُّنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga kuma abin da kuke yi. Kuna cika bagaden Ubangiji da hawaye, da kuka, da kururuwa domin ba zai ƙara karɓar hadayun da kuke kawo masa ba.