Malachi 2:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kukan ce, โDon me ba ya karษan hadayunmu?โ Ai, domin Ubangiji ya zama shaida tsakaninka da matar ฦuruciyarka, gama ka keta amanar da ka yi mata, ko da yake ita abokiyar zamanka ce, matar aurenka ta alkawari.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ูููููู ุชูู
ูุจููู ุซูููฐูู ยซู
ูููฐููุณูุง ุจูููููุฑููปูุจูุยป ุงููููุ ุณูุจููุงูุฏู ููููููููฐูู ุดูููุฏู ููููฐ ฺูููุงูููููู ุฏู ู
ูุงุชูุฑููู ููุฏูู ููุงุนูููุฑููุงู ุนฺูงูุฑูุซูููุฑูููุ ููุฏูู ููุซู ุงููู
ูุงููุฑูุชูุ ูููุงูุฏูููููููฐ ุนูุชูุซูููฐ ุงููุจููุงูููููุฑู ุฐูู
ููููู ุฏู ู
ูุงุชูุฑููู ุชูููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kuna tambaya cewa, โMe ya sa ba ya karษar hadayunmu?โ Ai, domin ya sani ka keta alkawarin da ka yi wa matarka ta ฦuruciya ne, wadda ka ci amanarta ko da yake ita abokiyar zamanka ce, da matarka.