Malachi 2:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kun sa Ubangiji Maษaukaki ya gaji da maganganunku. Sai kuka ce, โYaya muka sa ya gaji?โ Kun yi haka ta wurin cewa, โDuk waษanda suke aikata mugunta, mutanen kirki ne a gaban Ubangiji, yana kuwa jin daษinsu,โ kuna kuma cewa, โIna Allah mai adalci yake?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ุบูุงุฌูููุฑู ุฏู ููููููููฐูู ุฏู ููููู
ููุงูู
ูููููุ ุฏูููุฏููููู ููููุซูููฐ ยซุชูููููุง ู
ููู ุบูุงุฌูููุฑู ุฏูุดูุยป ุชูููุฑููู ุซูููฐูู ยซุฏููู ููููุฏู ููุนูููููุชู ู
ูุบูููุชูุงุ ุดููููููฐ ู
ูุชูู
ููู ููุฑููู ุงููุนูุฏููุงูู ููููููููฐูู ุ ููู
ู ููููููููฐูู ูููู ูููู ุฌููู ุฏูุงุทูููุณูุยป ูููู ููู
ู ุชูู
ูุจููู ุซูููฐูู ยซุงููููุง ุงูููููู ููููููฐ ููููุฏู ุดููููููฐ ู
ููู ุดูุฑููุนูุฑู ุบูุณูููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kun gajiyar da Ubangiji Mai Runduna da maganganunku, amma kun ce, โฦaฦa muka gajiyar da shi?โ Kuna cewa, โUbangiji yana ganinsu, dukan masu aikata mugunta mutanen kirki ne, yana kuwa ฦaunarsu.โ Kuna kuma cewa, โIna Allah yake wanda yake shi adali ne?โ