Malachi 2:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Saboda ku zan tsawata wa zuriyarku; zan watsa kashin dabbobin hadayunku a fuskokinku, a kuma kwashe ku tare da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ، ذَنْ ڟَاوَتَا وَ یَیَنْكُ، إِنْكُمَ شَاڢَ كَاشِنْ دَبُّواْبِنْ هَدَايُنْكُ أَ ڢُسْكُواْكِنْكُ، سَعَنً ذَنْ ڢِتَرْ دَكُو تَرٜىٰدَ كَاشِنْ دَبُّواْبِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi, zan tsauta wa 'ya 'yanku, in watsa kāshin dabbobin hadayunku a fuskokinku, sa'an nan zan kore ku daga gabana.