Malachi 2:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Umarnin gaskiya yana a bakinsa, ba a kuma sami wani ฦ™arya a leษ“unansa ba. Ya yi tafiya tare da ni cikin salama da adalci, ya kuwa juyo da mutane masu yawa daga zunubi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุฑู’ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ุชูŽู†ูŽ ุจูŽุงูƒูู†ู’ุณูŽุŒ ุจูŽุนูŽุชูŽุฑูŽุฑู’ ุฏูŽ ฺงูŽุถู’ูŠูŽุง ุนูŽุจูŽุงูƒูู†ู’ุณูŽุจูŽุž ูŠูŽูŠู ุชูŽฺขููŠูŽ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽู†ู ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุณูŽู„ูŽู…ูŽ ุฏูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุŒ ูŠูŽูƒูู…ูŽุณูŽุง ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุฏูŽูŠูŽูˆูŽ ุณููƒูŽ ุฌููˆูŠููˆุงู’ ุฏูŽุบูŽ ู…ูุบูู†ู’ุชูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Koyarwar gaskiya tana cikin bakinsa, ba a sami kuskure a bakinsa ba. Ya yi tafiya tare da ni da salama da gaskiya. Ya kuwa juyo da mutane da yawa daga mugunta.