Malachi 3:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โDuba, zan aika manzona, wanda zai shirya hanya a gabana. Saโan nan a farat ษaya Ubangiji wanda kuke nema zai zo haikalinsa. Manzon alkawari, wanda kuke sa zuciya kuwa zai zo,โ in ji Ubangiji Maษaukaki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ููุงููู
ูุณู ููุซูููฐ ยซุบูุงุดูุ ุงูููู ุบูุจู ุฏู ุนููููู ู
ููู ุณฺูงููุงููู ุฏููุงูู
ููู ููุดูุฑููู ู
ููู ุญูููููุ ููู
ูุจูุง ุธูุชููุงู ุนูุจูููโุบูุฌููู ุฏู ููููููฐ ููููฐู
ู ุฐูููุฐููุงู ููููููููููุณูุ ู
ููู ุณฺูงููุงู ููููุฑูุฌูููฐุฌูููฐูููู ููููุฏู ููููููฐ ู
ูุฑูู
ูุฑูููุณูุ ููููููู ูููู ุฐูููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kan wannan ga abin da Ubangiji Mai Runduna ya amsa, ya ce, โZan aiki manzona don ya shirya mini hanya, sa'an nan Ubangiji wanda kuke nema zai zo farat ษaya a cikin Haikalinsa. Manzon da kuke sa zuciyar zuwansa, yana zuwa, zai yi shelar alkawarina.โ