Malachi 3:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™an nan waษ—anda suke tsoron Ubangiji suka yi magana da juna, Ubangiji kuwa ya kasa kunne ya kuma ji. A gabansa aka rubuta a littafin tarihi waษ—anda suke tsoron Ubangiji, suna kuma girmama sunansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ูƒูู…ูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุณููƒูŽูŠู ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุฏูŽ ุฌููˆู†ูŽุŒ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูƒููˆูŽ ูŠูŽูƒูŽุณูŽ ูƒูู†ู‘ูœู‰ูฐ ูŠูŽู„ููˆุฑูŽุž ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ุณูŽ ูƒููˆูŽ ุนูŽูƒูŽ ุฑูุจููˆุชูŽ ู„ูุชู‘ูŽฺขูู†ู’ ุชูู†ูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ุณูู†ูŽ ูƒูู…ูŽูŠูู†ู’ ุชูู†ูŽุงู†ูู†ู’ ุณููˆู†ูŽู†ู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan mutane waษ—anda suke tsoron Ubangiji suka yi magana da junansu, Ubangiji kuwa ya kasa kunne ya ji abin da suke cewa. A gabansa aka rubuta a littafin tarihin waษ—anda suke tsoron Ubangiji, suna kuwa girmama shi.