Malachi 3:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Mutum zai iya yi wa Allah fashi ne? Duk da haka kun yi mini fashi. “Amma sai kuka ce, ‘Yaya muka yi maka fashi?’ “A wajen zakka da hadayu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ أَݣَويْ مُتُمِنْ دَ ذَيْ عِيَيِ وَ اللَّهْ ثُوتَا؟ دُكْدَهَكَ كُو كُنَيِ مَسَ ثُوتَا! عَمَّا كُنْثٜىٰ، ‹تَيَيَا ذَامُيِ مَكَ ثُوتَا؟› أَوَجٜىٰنْ زَكَّرْكُ تَ أَمْڢَانِنْ غُواْنَ دَ تَدَبُّواْبِے دَ ذَنْثٜىٰنْ بَايَرْوَ تَيَرْدَرْ رَيْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutum zai iya zambatar Allah? Amma ku kuna zambatata, kuna kuwa cewa, ‘Ta ƙaƙa muka zambace ka?’ A wajen al'amarin zaka da hadayu, kuke zambatata.