Mark 1:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yesu yana fitowa daga ruwan, sai ya ga sama ya buษe, Ruhu kuma yana saukowa a kansa kamar kurciya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุนููุณูููฐ ูููู ฺขูุชููุงููู ุฏูุบู ุถูููุ ุณููู ููุบู ุณูู
ู ููุจููุทูููฐุ ุฑููุญู ุงูููููู ูููู ุณููููููุงููู ุนูููููุณู ุนูููู
ูููููู ููุฑูุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da fitowarsa daga ruwan sai ya ga sama ta dฤre, Ruhu yana sauko masa kamar kurciya.