Mark 1:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda Yesu yake tafiya a gaษar Tekun Galili, sai ya ga Siman da ษanโuwansa Andarawus, suna jefa abin kamun kifi a cikin tafkin, domin su masunta ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุนููุณูููฐ ูููู ููุซูููฐูู ุงููุบูููฐฺขูููฐูู ุชูููฐูููู ุบููููููุ ุณููู ููุบู ุณููู
ููู ุฏู ุทูููุนูููููุณู ุงููููุฏูุฑูููุณูุ ุณููู ุฌูููฐฺขู ุฑูุงุบูุฑู ููุงู
ููู ฺูููขู ุนูุชูููฐูู ุฏููุงูู
ููู ุณูู ู
ูุงุณู ููุงู
ููู ฺูููขูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana wucewa ta bakin Tekun Galili, sai ya ga Bitrus da Andarawas ษan'uwansa, suna jefa taru a teku, don su masunta ne.