Mark 1:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โIna ruwanka da mu, Yesu Banazare? Ka zo ne don ka hallaka mu? Na san wane ne kai, Mai Tsarki nan na Allah!โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ุงูููููุ ูููู ุซูููฐูู ยซุงููููุง ุถููููููู ุฏูู
ููุ ุนููุณูููฐ ุจูููุธูุฑูููฐุชูุ ูููุงู ููุฐููุงู ููููฐ ููููููููุงู
ูุ ููุง ุณููู ูููุงู ููููููฐููููฐ ููููุ ููููููููฐ ู
ููู ฺูุฑูููููููู ูู ุงูููููู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
yana cewa, โIna ruwanka da mu, Yesu Banazare? Ka zo ne ka hallaka mu? Na san ko wane ne kai, Mai Tsarkin nan ne kai na Allah.โ