Mark 1:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai mugun ruhun ya jijjiga mutumin da ƙarfi, ya fita daga jikinsa da ihu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ ڧَظَامِنْ رُوحُ يَجِجِّغَ مُتُمِنْ؞ يَيِ إِيهُ، يَڢِتَ دَغَ ثِكِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai baƙin aljanin ya buge shi, jikinsa na rawa, ya yi ihu, ya rabu da shi.