Mark 1:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan mutane suka yi mamaki, suna tambayar juna suna cewa, โMene ne haka? Tabษi! Yau ga sabuwar koyarwa kuma da iko! Yana ma ba wa mugayen ruhohi umarni, suna kuma yin masa biyayya.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููู ู
ูุชูููููฐ ุณููููู ู
ูุงู
ูุงููุ ุญูุฑู ุณููููู ุชูุชูู
ูุจูููุฑู ุฌูููู ุณููู ุซูููฐูู ยซููููุ ู
ูููฐููููฐููููฐ ุญูููุ ุชูุจูุทู! ูููู ุบูุง ุณูุงุจูููุฑู ูููุงูููุฑูููุง! ููููููู ู
ูุชูู
ู ููููุฏู ุฅูููููุงู ููุจูุง ฺงูุธูุงู
ููู ุฑููุญููุงูุญู ุนูู
ูุฑูููุ ุณููู ูููููู ู
ูุณู ุจูููููู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk suka yi mamaki, har suka tanttambayi juna suna cewa, โKai, mene ne haka? Tabษi! Yau ga baฦuwar koyarwa! Har baฦaฦen aljannu ma yake yi wa umarni gabagaษi, suna kuwa yi masa biyayya!โ