Mark 1:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Surukar Siman tana kwance da zazzaɓi, sai suka gaya wa Yesu game da ita.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَامَرْ مَاتَرْ بِتْرُسْ كُوَ تَنَ ݣُونْثٜىٰ تَنَ ڢَامَ دَ ظَظْذَاٻِ؞ دَ عِيسَىٰ يَشِغَ، سُكَ بَاشِ لَابَرِنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Surukar Bitrus kuwa na kwance tana zazzaɓi, nan da nan suka ba shi labarinta.