Mark 1:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya je wajenta, ya kama hannunta, ya ɗaga ta. Zazzaɓin kuwa ya sāke ta, ta kuma yi musu hidima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَتَڢِے وُرِنْتَ، يَكَامَ حَنُّنْتَ يَطَغَتَ؞ ظَظْذَاٻِنْ كُوَ يَبَرْتَ، حَرْ تَتَاشِ تَيِ مُسُ حِدِمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya matso, ya kama hannunta, ya tashe ta, zazzaɓin kuwa ya sake ta, har ta yi musu hidima.