Mark 1:36 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Siman da abokansa suka fita nemansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سِيمَنْ دَ وَطَنْدَ سُكٜىٰ تَرٜىٰ دَشِ سُكَجٜىٰ نٜىٰمَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Bitrus da waɗanda suke tare da shi suka bi shi.