Mark 1:38 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya amsa ya ce, “Mu je wani wuri dabam, zuwa ƙauyukan da suke kusa, don in yi wa’azi a can ma. Wannan shi ne dalilin zuwana.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «مُجٜىٰ غَرُضُوً دَسُكٜىٰ غَبَ، إِنْيِ وَعَظِ عَثَنْ كُمَ؞ دَلِيلِنْ ذُوَانَ كٜىٰنَنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce musu, “Mu tafi garuruwan da suke gaba, in yi wa'azi a can kuma, domin saboda haka ne na fito.”