Mark 1:40 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wani mutum mai kuturta ya zo wurinsa, ya durƙusa ya roƙe shi ya ce, “In kana so, za ka iya tsabtacce ni.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنِ مَيْ ثُوتَرْ ڢَتَرْ جِكِے يَذُواْ وُرِنْ عِيسَىٰ ، يَدُرْڧُسَ يَنَ ضُواْڧُواْ يَنَ ثٜىٰوَ «عِدَنْ كَايَرْدَ، كَنَ عِيَ كَڟَبْتَثٜىٰنِ إِنْذَمَ مَرَرْ ڧَظَنْتَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wani kuturu ya zo wurinsa, yana roƙonsa, yana durƙusawa a gabansa, yana cewa, “In ka yarda kana da iko ka tsarkake ni.”