Mark 1:44 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKa lura kada ka gaya wa kowa wannan. Amma ka tafi ka nuna kanka ga firist, ka kuma miฦa hadayun da Musa ya umarta saboda tsarkakewarka, don yฤ zama shaida gare su.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซูููููุฑู ฺขูุง ููุฏู ููุบููููู ูููุงูููุ ุนูู
ููุง ููุฌูููฐ ููููููู ูููููู ุงููููุฑููู ฺขูุฑูุณูุชูุ ููููู
ููู ููุฏูุงูู ููู
ูุฑู ููุฏูู ู
ููุณููฐู ููุซูููฐ ุนููู ุฏููุงูู ฺูุจูุชูุซูููฐููุ ูููู ุญููู ุฏููุงูู ููุชูุจููุชูุฑููู ุฌูู
ูุนู ุซูููฐูู ููููุฑูููููฐุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya ce masa, โKa kula fa, kada ka gaya wa kowa kome. Sai dai ka je wurin firist ya gan ka, ka kuma yi sadaka saboda tsarkakewarka domin tabbatarwa a gare su, kamar yadda Musa ya umarta.โ