Mark 1:45 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A maimakon haka, sai ya fita, ya fara magana a sake, yana baza labarin. Saboda haka, Yesu bai ฦara iya shiga cikin gari a fili ba, sai dai ya kasance a wuraren da ba kowa. Duk da haka, mutane suka yi ta zuwa wurinsa daga koโina.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ู
ูููู
ููููุงูู ุญูููุ ุณููู ู
ูุชูู
ููู ฺููขูุชู ูููู ุชูุจูุธู ููุงุจูุฑููู ูููุงูุนูููุ ููููููู ููุณูุง ุนููุณูููฐ ุจููู ุนููู ุดูุบู ูููู ุบูุฑู ุงูู ฺขููููุจูุ ุณููู ููุฏูููโุบู ุฐูู
ู ุงููููุฌูููฐ ุงููููุฑูุงุฑูููฐููุฏู ุจูุง ูููุงูููุ ุฏูููุฏูููููุ ู
ูุชูููููฐ ุณููููู ุชูุธููู ููุฑูููุณู ุฏูุบู ูููุงูุนูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ya tafi, ya shiga sanar da maganar, yana baza labarin al'amarin ko'ina, har ya zamana Yesu bai ฦara shiga wani gari a sarari ba, sai ya zauna a waje a wuraren da ba kowa. Mutane kuwa suka yi ta zuwa wurinsa daga ko'ina.