Mark 1:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan ฦ™auyukan Yahudiya da dukan mutanen Urushalima suka fiffito zuwa wurinsa. Suna furta zunubansu, ya kuwa yi musu baftisma a Kogin Urdun.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ูŠูŽู†ู’ูƒูู†ู’ ูŠูŽู‡ููˆุฏููŠูŽ ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽ ุณููƒูŽูŠู ุชูŽุธููˆูŽ ูˆูุฑูู†ู’ุณูŽ ุณูู†ูŽ ฺขูŽุทูู†ู’ ุฐูู†ูุจูŽู†ู’ุณู ุณูู†ูŽ ุชููˆุจูŽุž ูŠูŽูƒููˆูŽ ูŠูู…ูุณู ุจูŽฺขู’ุชูุณู’ู…ูŽ ุงู”ูŽ ูƒููˆุงู’ุบูู†ู’ ูŠููˆุงู’ุฏูŽู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai duk mutanen ฦ™asar Yahudiya, da dukan mutanen Urushalima suka yi ta zuwa wurinsa, suna bayyana zunabansu, yana yi musu baftisma a Kogin Urdun.