Mark 10:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya amsa ya ce, โDuk wanda ya saki matarsa, ya auri wata, yana da laifin aikata zina a kan matar da ya saki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุฏููู ู
ูุชูู
ูููุฏู ููุณููู ู
ูุงุชูุฑูุณูุ ูู ุนูููุฑู ููุชูุ ูููู ุซููู ุงููู
ูุงููุฑู ู
ูุซูููฐ ุชฺูขูุฑููููุงู ุฏู ูููู ฺููููขููู ุธููู ููููฐููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce musu, โKowa ya saki mata tasa, ya auri wata, zina yake yi da ta biyun.