Mark 10:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane suka kawo ƙananan yara wurin Yesu don yă taɓa su, amma almajiran suka kwaɓe su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰ سُكَيِ تَكَٰوُاْ وَ عِيسَىٰ یَنْ يَارَا دُواْمِنْ يَسَا مُسُ أَلْبَرْكَ، عَمَّا أَلْمَجِرَنْسَ سُكَ ڟَاوَتَا وَمُتَنٜىٰنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna kawo masa waɗansu yara ƙanana domin ya taɓa su, sai almajiransa suka kwaɓe su.