Mark 10:19 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka san dokokin da suka ce, โ€˜Kada ka yi kisankai, kada ka yi zina, kada ka yi sata, kada ka ba da shaida ta ฦ™arya, kada ka cuci wani, ka girmama mahaifinka da mahaifiyarka.โ€™ โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽุง ุฏูŽูŠู’ ุณูŽู†ู’ ุฏููˆุงู’ูƒููˆุงู’ูƒูู†ู’ ูˆูŽุชููˆุงู’ุŒ โ€นูƒูŽุฏูŽ ูƒูŽูŠู ูƒูุณูŽู†ู’ ูƒูŽูŠู’ุž ูƒูŽุฏูŽ ูƒูŽูŠู ุธูู†ูŽุž ูƒูŽุฏูŽ ูƒูŽูŠูุณูŽุงุชูŽุงุž ูƒูŽุฏูŽ ูƒูŽูŠู ุดูŽูŠู’ุฏูŽุฑู’ ฺงูŽุถู’ูŠูŽุงุž ูƒูŽุฏูŽ ูƒูŽุซููˆุซู ู…ูุชูู…ู’ุž ูƒูŽุจูŽุงุฏูŽ ุบูุฑู’ู…ูŽ ุบูŽ ุจูŽุงุจูŽู†ู’ูƒูŽ ุฏูŽ ู…ูŽุงู…ูŽุฑู’ูƒูŽุžโ€บ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka dai san umarnan nan, โ€˜Kada ka yi kisankai. Kada ka yi zina. Kada ka yi sata. Kada ka yi shaidar zur. Kada ka yi zamba. Ka girmama mahaifinka da mahaifiyarka.โ€™ โ€