Mark 10:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya kalle shi da ฦauna ya ce, โAbu ษaya ka rasa, ka tafi ka sayar da duk abin da kake da shi, ka ba wa matalauta, za ka kuwa sami dukiya a sama. Saโan nan ka zo ka bi ni.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ููุฏููุจูููฐุดู ุฏู ุฏููุจููู ฺงูููููุ ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุงููุจู ุทููู ููููฐ ุชููู ููุฑูุณูุ ููุฌูููฐ ููุณูููุฑู ุฏูุฏููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุฏูุดูุ ููุจูุง ุชูููููุงููุงุ ุฐูุงููุณูุงู
ู ุฏูููููู ู
ููู ูููู ุงูู ุณูู
ูุ ุณูุนููู ููุฐููุงู ููุจููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya dube shi duban ฦauna, ya ce masa, โAbu guda ne kawai ya rage maka. Sai ka je, ka sayar da duk mallakarka, ka ba gajiyayyu, za ka sami wadata a Sama. Sa'an nan ka zo ka bi ni.โ