Mark 10:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya dudduba, sai ya ce wa almajiransa, “Yana da wuya fa masu arziki su shiga mulkin Allah!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ عِيسَىٰ يَدُوبِے أَلْمَجِرَنْسَ، يَثٜىٰ مُسُ «ذَيْ ذَمَ دَ وُيَ سُواْسَيْ مَاسُ أَرْزِڧِ سُشِغَ مُلْكٍ اللَّهْ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga nan sai Yesu ya duddubi almajiransa, ya ce musu, “Da ƙyar kamar me masu dukiya su shiga Mulkin Allah!”