Mark 10:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Almajiransa suka yi mamakin kalmominsa. Amma Yesu ya sāke ce musu, “’Ya’yana, yana da wuya fa a shiga mulkin Allah!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَلْمَجِرَنْ كُوَ سُكَيِ مَامَاكِنْ وَنَّنْ مَغَنَ؞ سَيْ عِيسَىٰ يَسَاكٜىٰ ثٜىٰمُسُ «كُو یَیَنَ، ذَيْ ذَمَ دَ وُيَ سُواْسَيْ ڢَا، مُتُمْ يَشِغَ مُلْكٍ اللَّهْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Almajiran kuwa suka yi mamakin maganarsa. Sai Yesu ya sāke ce musu, “Ya ku 'ya'yana, da ƙyar ne kamar me a shiga Mulkin Allah!