Mark 10:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya kalle su ya ce, โGa mutum kam, wannan ba mai yiwuwa ba ne, amma ga Allah, wannan mai yiwuwa ne; dukan abubuwa masu yiwuwa ne ga Allah.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ููุฏููุจูููฐุณู ููุซูููฐ ยซุงููููุฑููู ู
ูุชูููููฐ ููู
ูุ ุจูุฐููู ููููุจูุ ุนูู
ููุง ุงููููุฑููู ุงูููููู ุฐููู ููููุ ุฏููุงูู
ููู ูููุงูููููููฐ ุงููุจู ู
ููููููููู ููููฐ ุงููููุฑููู ุงูููููู ุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya dube su, ya ce, โGa mutane kam ba mai yiwuwa ba ne, amma fa ba ga Allah ba. Domin kowane abu mai yiwuwa ne a gun Allah.โ