Mark 10:32 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna haurawa a hanyarsu zuwa Urushalima ke nan, Yesu yana a gaba, almajiran suna bin sa suna mamaki, waษanda suke bi kuma suna ji tsoro. Ya sฤke kai Sha Biyun nan gefe, ya gaya musu abin da zai faru da shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููุฑูุงููุง ุฐูููุง ุนูุฑููุดููููู
ู ููููฐููููุ ุนููุณูููฐ ูููู ุงููุบูุจูุ ุงููููู
ูุฌูุฑููู ููู
ู ุณููู ุจูููุณู ุณููู ู
ูุงู
ูุงููุ ููุทูููุฏู ุณูููููฐุจูููุณู ุนูุจูุงูู ููู
ู ุณููู ฺููุงูุฑููุงูุ ุณููู ุนููุณูููฐ ููุฌูุง ุณูู ุดูุง ุจูููููููู ุบูููฐฺขูููฐ ููุณูุงููููฐ ฺขูุทูุง ู
ูุณู ุงููุจูููุฏู ุฐููู ฺขูุฑู ุฏูุดูุ ููุซูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna tafiya Urushalima, Yesu kuwa na tafe gabansu, sai suka yi mamaki, mutanen da suke biye kuma suka tsorata. Ya sฤke keษe sha biyun nan, ya fara shaida musu abin da zai same shi.