Mark 10:37 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka amsa suka ce, “Ka bar ɗayanmu yă zauna a damarka, ɗayan kuma a hagunka, a cikin ɗaukakarka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَثٜىٰ «مُنَ ضُواْڧُوانْكَ أَ رَانَرْ دَ ذَاكَ شِغَ طَوْكَكَرْ مُلْكِنْكَ، طَيَنْمُ يَذَوْنَ أَ حَنُّنْ دَامَنْكَ، طَيَنْ كُمَ يَذَوْنَ أَ حَنُّنْ هَغُنْكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka ce masa, “Ka yardar mana, ranar ɗaukakarka, mu zauna ɗaya a damanka, ɗaya a hagun.”