Mark 10:44 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda kuma yake so yă zama na farko, dole yă zama bawan kowa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُمَ دُكْ وَنْدَ يَكٜىٰسُواْ يَذَمَ شُوغَبَا عَثِكِنْكُ، لَلَّيْ نٜىٰ يَذَمَ بَاوَنْ كُواْوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wanda duk kuma yake so ya shugabance ku, lalle ne ya zama bawan kowa.