Mark 10:48 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane da yawa suka kwaɓe shi, suka ce yă yi shiru, amma ya ƙara ɗaga murya yana cewa, “Ɗan Dawuda, ka yi mini jinƙai!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْسُ دَيَوَ سُكَ ڟَاوَتَا مَسَ ثٜىٰوَ يَيِ شِضُ؞ عَمَّا سَيْ يَڧَارَ طَغَ مُرْيَ سُواْسَيْ يَنَ ثٜىٰوَ «يَا طَنْ دَاوُدَ، كَجِ تَوْسَيِنَ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗansu da yawa suka kwaɓe shi, cewa ya yi shiru. Amma sai ƙara ɗaga murya yake yi ƙwarai da gaske, yana cewa, “Ya Ɗan Dawuda, ka ji tausayina!”