Mark 10:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya ce, “Saboda taurin kanku ne, Musa ya rubuta muku wannan doka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَثٜىٰ مُسُ «دُوانْ تَوْرِنْ كَنْكُ نٜىٰ مُوسَٰى يَرُبُوتَ مُكُ وَنَّنْ عُمَرْنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya ce musu, “Don taurinkanku ne Musa ya rubuta muku wannan umarni.