Mark 10:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
‘Saboda wannan dalili, mutum zai bar mahaifinsa da mahaifiyarsa, yă manne wa matarsa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ حَكَ ڢَا، مُتُمْ ذَيْ بَرْ بَابَنْسَ دَ مَامَرْسَ، يَمَنّٜىٰوَ مَاتَرْسَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
‘Don haka fa sai mutum yă bar uwa tasa da ubansa, yă manne wa mata tasa.