Mark 11:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yake koya musu, sai ya ce, “Ashe, ba a rubuce yake ba cewa, ‘Za a kira gidana, gidan addu’a na dukan al’ummai ba’? Amma ga shi kun mai da shi ‘kogon ’yan fashi.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَكُواْيَاوَ مُتَنٜىٰ يَثٜىٰ «أَ رُبُوثٜىٰ يَكٜىٰ ثِكِنْ مَغَنَرْ اللَّهْ ثٜىٰوَ « ‹ذَاعَثٜىٰدَ غِدَانَ غِدَنْ أَدُّعَ نَدُكَنْ أَلْعُمَّيْ؞› غَاشِ كُنْ مَيْدَشِ ‹وُرِنْ ٻُيَنْ یَنْ ڢَشِ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya yi musu gargaɗi ya ce, “Ashe, ba a rubuce yake ba cewa, ‘Za a kira masujadata ɗakin addu'a na dukkan al'ummai’? Amma ku kun maishe shi kogon 'yan fashi.”