Mark 11:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya ce musu, “Ku je ƙauyen da yake gaba da ku, da shigarku, za ku tarar da wani ɗan jaki a daure a can, wanda ba wanda ya taɓa hawa. Ku kunce shi ku kawo nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَثٜىٰ مُسُ «كُجٜىٰ ڧَوْيٜىٰنْ ثَنْ نَغَبَنْكُ؞ دَ شِغَرْكُ ذَاكُ غَ وَنِ طَنْ جَاكِ أَطَوْرٜىٰ، وَنْدَ بَعَتَٻَ هَوَبَ؞ كُكُنْثٜىٰشِ كُكَٰوُاْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya ce musu, “Ku shiga ƙauyen can da yake gabanku. Da shigarku za ku ga wani aholaki a ɗaure, wanda ba a taɓa hawa ba. Ku kwanto shi.