Mark 11:23 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gaskiya nake gaya muku, in wani ya ce wa dutsen nan, โ€˜Je ka, ka fฤษ—a cikin teku,โ€™ bai kuwa yi shakka a zuciyarsa ba, amma ya gaskata cewa, abin da ya faษ—a zai faru, haka kuwa za a yi masa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุญูŽฺงููŠฺงูŽ ุงู•ูู†ูŽ ุบูŽูŠูŽ ู…ููƒูุŒ ุนูุฏูŽู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ ูŠูŽุบูŽุณู’ูƒูŽุชูŽุงุฏูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŒ ุฐูŽูŠู’ ุนููŠูŽ ฺขูŽุทูŽุง ูˆูŽุจูŽุจู‘ูŽู†ู’ ุชูุฏูู†ู‘ูŽู†ู’ ูŠูŽุชูŽุงุดู ูŠูŽุฌูœู‰ูฐฺขูŽ ูƒูŽู†ู’ุณูŽ ุซููƒูู†ู’ ุชูœู‰ูฐูƒูุž ุงู•ูู†ู’ ุจูŽูŠู’ูŠู ุดูŽูƒู‘ูŽ ุงู”ูŽ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ุณูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽฺขูŽุทูŽุง ุจูŽุŒ ุฐูŽุงุนูŽูŠู ู…ูŽุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hakika, ina gaya muku, kowa ya ce wa dutsen nan, โ€˜Ka ciru, ka faษ—a tekuโ€™, bai kuwa yi shakka a zuciyarsa ba, amma ya gaskata abin da ya faษ—a zai auku, sai a yi masa shi.