Mark 11:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A duk lokacin da kuke tsaye cikin addu’a, in kuna riƙe da wani mutum a zuciyarku, ku gafarta masa, domin Ubanku da yake sama shi ma yă gafarta muku zunubanku.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُمَ عَكُواْوَنٜىٰ لُواْكَثِنْ دَ كُكٜىٰ ڟَيَاوَا كُنَ أَدُّعَ، إِنْ أَݣَويْ وَنْدَ كُكٜىٰ جِنْ هَوْشِنْسَ، كُيَاڢٜىٰمَسَ، دُواْمِنْ عُبَنْكُ وَنْدَ يَكٜىٰ ثِكِنْ سَمَ شِے مَا يَيَاڢٜىٰ مُكُ لَيْڢُواْڢِنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Koyaushe kuka tsaya yin addu'a, in akwai wanda kuke jin haushinsa, ku yafe masa, domin Ubanku da yake Sama shi ma yă yafe muku laifofinku. [