Mark 11:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka sāke dawowa cikin Urushalima. Da Yesu yana tafiya a filin haikali, sai manyan firistoci, malaman dokoki da kuma dattawa suka zo wurinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا إِنْ بَكُ يَاڢٜىٰبَ، حَكَ عُبَنْكُ وَنْدَ يَكٜىٰ ثِكِنْ سَمَ مَا بَذَيْ يَاڢٜىٰمُكُ لَيْڢُواْڢِنْكُبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma in ba kwa yafewa, haka Ubanku da yake Sama ma ba zai yafe muku laifofinku ba.]”