Mark 11:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In wani ya tambaye ku, ‘Don me kuke yin haka?’ Ku gaya masa cewa, ‘Ubangiji yana bukatarsa, zai kuma dawo da shi ba da jimawa ba.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ وَنِ يَتَمْبَيٜىٰكُ، ‹دُوانْمٜىٰ كُكٜىٰ حَكَ؟› سَيْ كُثٜىٰ مَسَ، ‹ عُبَنْغِجِ نٜىٰ يَكٜىٰ بُڧَاتَرْسَ، ذَيْ كُمَ مَيْدَشِ نَنْ دَنَنْ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowa ya ce muku, ‘Don me kuke haka?’ ku ce, ‘Ubangiji ne yake bukatarsa, Zai kuma komo da shi nan da nan.’ ”