Mark 11:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka tattauna a junansu, suka ce, “In muka ce, ‘Daga sama ne,’ zai ce, ‘To, don me ba ku gaskata shi ba?’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُڢَطَا مِنِ، إِظْنِنْ دَ يَحْيَى يَيِ بَڢْتِسْمَ دَشِ، اللَّهْ نٜىٰ يَبَاشِ، كُواْ كُوَ مُتُمْ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, baftismar da Yahaya ya yi, daga Sama take, ko kuwa ta mutum ce? Ku ba ni amsa.”