Mark 11:32 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, suka amsa wa Yesu suka ce, โBa mu sani ba.โ Yesu ya ce, โTo, ni ma ba zan gaya muku ko da wane iko nake yin waษannan abubuwa ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุฐูุงู
ู ุนููู ุซูููฐูู ุฏูุบู ููุฑููู ู
ูุชูู
ู ููููฐ ููููุยป ุณููู ุฌููู ฺููุงูุฑููุงูู ุงููุจูููุฏู ู
ูุชูููููฐ ุฐูุงุณููู ู
ูุณูุ ุฏููุงูู
ููู ุฏููููู ู
ูุชูููููฐ ุณููู ุทููููู ุซูููฐูู ููุญูููู ุงูููููุจูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ma kuwa ce, โTa mutum ceโ?โ Suna kuwa jin tsoron jama'a, don duk kowa ya tabbata, cewa Yahaya annabi ne.