Mark 11:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka tafi, suka kuwa tarar da wani ɗan jaki a waje, a titi, daure a ƙofar gida. Suna cikin kunce shi ke nan,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَ تَڢِے، سُكَغَ طَنْ جَاكِنْ أَطَوْرٜىٰ عَڧُواْڢَرْ غِدَا عَبَاكِنْ حَنْيَ؞ سُنَ كُنْثٜىٰوَ كٜىٰنَنْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka tafi, suka tarar da aholakin a ɗaure a ƙofar gida a bakin hanya, suka kwance shi.