Mark 11:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane da yawa suka shimfiɗa rigunarsu a kan hanya, waɗansu kuma suka baza rassan itatuwan da suka sara daga gonaki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُتَنٜىٰ دَيَوَ سُكَ شِمْڢِطَا رِيغُنَنْسُ عَكَنْ حَنْيَ، وَطَنْسُ كُمَ سُكَ بَظَ رَسَّنْ عِتَتُوَنْ دَ سُكَ سَارٜىٰ دَغَ غُواْنَكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai mutane da yawa suka shisshimfiɗa mayafansu a hanya, waɗansu kuma suka baza ganyen da suka kakkaryo a saura.