Mark 11:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗanda suka yi gaba, da kuma waɗanda suke biye, duk suka ɗaga murya, suna cewa, “Hosanna! ” “Mai albarka ne wanda yake zuwa a cikin sunan Ubangiji!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْدَ سُكٜىٰ غَبَنْسَ دَ وَطَنْدَ سُكٜىٰ بَايَنْسَ سُكَيِ تَ إِيهُ سُنَ ثٜىٰوَ «هُواْسَنَّ! أَلْبَرْكَ تَا تَبَّتَا غَ مَيْ ذُوَا عَثِكِنْ سُونَنْ عُبَنْغِجِ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da na gaba da na baya suka riƙa sowa suna cewa, “Hosanna! Albarka ta tabbata ga mai zuwa da sunan Ubangiji!