Mark 12:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ku taɓa karanta wannan Nassi ba, “ ‘Dutsen da magina suka ƙi, shi ne kuwa ya zama dutsen kusurwan gini.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَشٜىٰ، بَكُ تَٻَ كَرَنْتَ وَنَّنْ رُبُوتَثِّيَرْ مَغَنَرْ اللَّهْ بَ؟ دُوانْ أَرُبُوثٜىٰ يَكٜىٰ ثٜىٰوَ « ‹دُوڟٜىٰنْ دَ مَاسُ غِنِ سُكَڧِ، شِينٜىٰ يَذَمَ دُوڟٜىٰ مَڢِے أَمْڢَانِ أَغِنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ashe, ba ku taɓa karanta wannan Nassi ba? cewa, ‘Dutsen da magina suka ƙi, Shi ne ya zama mafificin dutsen gini.