Mark 12:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka zo wurinsa suka ce, โMalam, mun san kai mutum ne mai mutunci. Ba ka bin raโayin mutane, don ba ka nuna bambanci. Amma kana koyar da hanyar Allah bisa ga gaskiya. Daidai ne a biya wa Kaisar haraji, ko babu?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุณููู ุงููุณููุงูุ ุณูููุซูููฐ ู
ูุณู ยซู
ูููู
ูุ ู
ููู ุณููู ูููู ู
ููู ุบูุณููููู ููููฐุ ู
ูุชูููููฐ ุฏููู ุทููู ููููฐ ุงููุบูุฑูููฐููุ ุบูู
ูุง ุจูุงูู ููููู ุจูู
ูุจูููุซู ฺูููุงูููู ู
ูุชูููููฐุ ููู
ู ูููู ูููุงูููุฑู ุฏู ุญูููููุฑู ุงูููููู ุนูุซููููู ุบูุณูููููุ ูููู ุบููู ุฏูููุฏูููููููฐ ู
ูุจููู ูู ููููุณูุฑู ููุชููุงูุ ุจูุจูููู ุณูุฑููููู ุฑููุงูู
ู ููุฑูุงุฌูุ ูููุงู ุงููุนูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka zo, suka ce masa, โMalam, ai, mun sani kai mai gaskiya ne, ba ka kuma zaษen kowa, domin ka ษauki kowa da kowa daidai, sai koyar da tafarkin Allah sosai kake yi. Shin, daidai ne mu biya Kaisar haraji, ko kuwa?