Mark 12:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yesu ya ce musu, โKu ba wa Kaisar abin da yake na Kaisar, ku ba wa Allah kuma abin da yake na Allah.โ Suka yi mamakinsa ฦwarai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุนููุณูููฐ ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุชููุงูุ ููุจูุง ููููุณูุฑู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ูู ููููุณูุฑูุ ููููู
ูุจูุง ุงูููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ูู ุงูููููู ุยป ุณููู ุณููููู ู
ูุงู
ูุงููููุณู ฺจููุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yesu ya ce musu, โTo, ku ba Kaisar abin da yake na Kaisar, ku kuma ba Allah abin da yake na Allah.โ Sai suka yi mamakinsa ฦwarai.