Mark 12:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da lokacin girbi ya yi, sai ya aiki wani bawa wajen ’yan hayan, don yă karɓo masa ’ya’yan inabin daga wurinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ لُواْكَثِنْ غِرْبِنْ إِنَبِنْ يَيِ، سَيْ يَعَيْكِ وَنِ بَاوَنْسَ وُرِنْ وَطَنْدَ سُكَ كَرْٻِ هَيَرْ غُواْنَرْ دُواْمِنْ يَكَرْٻُواْ مَسَ وَطَنْسُ یَیَنْ إِنَبِے دَغَ غُواْنَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da kakar inabin ta yi, sai ya aiki wani bawansa wurin manoman nan ya karɓo masa gallar garkar.