Mark 12:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, an yi waɗansu ’yan’uwa guda bakwai. Na fari ya yi aure, ya mutu babu ’ya’ya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، أَݣَويْ وَطَنْسُ یَنْعُوَ مَظَا غُدَا بَݣَويْ؞ نَڢَرْكُوانْ يَيِ عَوْرٜىٰ، يَمُتُ بَيْ بَرْ طَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, an yi waɗansu 'yan'uwa maza guda bakwai. Na farkon ya yi aure, ya mutu bai bar baya ba.